Sautul Hikma Radio live

6
Sautul Hikma Radio live logo

On the radio Sautul Hikma Radio live

Bitrate:

Sautul Hikma Radio live, Nigeria - listen online, free live streaming. In the genre Religious

Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake. Muna Shirye-Shirye Kamar Haka: • Wa'azozi daban-daban • Karatun kur'ani mai girma • Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi • Tarihin malumai da magabata • Tafsirin ramadan da sauransu. Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini. Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake! © Sautul Hikma Nigeria | 2022 All Right Reserved.

Contact information

Telephone: +2348061276785
Site: https://sautulhikma.com
Address: no 13 gadau road kafin kuka azare

Other radio in this genre